World News in Dutch

Dasuki Zaya Kai Gwamnatin Najeriya Kotun ECOWAS

Kanar Sambo Dasuki mai murabus zaya kai gwamnatin Najeriya kotun ECOWAS akan cigaba da tsare shi da kotun Najeriya keyi.

Kanar Sambo Dasuki, tsohon mai shugaban Najeriya shawara kan sha’anin tsaro

Wannan ya fito ne daga bakin Lauyan shi Robert Emokpoeroubu wanda ya bayyana haka a jiya.

Ya bayyana cewa cigaba da tsare Dasuki da ake yi ya saba ma hakkin bil adama bayan da alkali Ademola Adeniyi ya bashi beli. Dasuki ya sha alwashin neman kotu ta danya a biya shi Naira Miliyan 500 a matsayin diyyar ajiyar da ga sha.

The post Dasuki Zaya Kai Gwamnatin Najeriya Kotun ECOWAS appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте