World News in Dutch

Lawya yace CCB ta wanke Buratai kan kaddarorinsa na Dubai

-Kamfanin lawyoyi dake wakiltar  shugaban sojojin kasa ya ce hukumar da ke kula da da’ar ma’aikata ta wanke shi daga aikata wani laifi

Tukur Buratai

Lawyan yace an ambata kaddarorin a cikin bayanin abin da ya mallaka

Wani rohoton Punch na cewa an wanke shugaban sojojin kasa Lt. Gen. Tukur Buratai daga wani zargi game da yadda ya mallaki kaddarori masu darajar $1.5miliyan a Dubai, Hadaddiyar Daular Larabawa

KU KARANTA : Rade-radin juyin mulki: za’a kama wasu Soji da Yan Siyasa

Kamfanin lawyoyi mai wakiltar shugaban sojojin ya bukaci masu sukar shugaban da su daratta ‘yancinsa da na iyalinsa kamar yadda kundin tsarin mulki na Najeriya 1999 sashe na 34 (wanda aka gyara) ya tanada

The post Lawya yace CCB ta wanke Buratai kan kaddarorinsa na Dubai appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте