Gobara ta kama ma’aikatan Shari’a a Jihar Kaduna
– Gobara ta kama ma’aikatan shari’a a Jihar Kaduna da safiyar yau – Sama da dakuna 12 da dafturan aiki ne akayi hasara Ma’aikata Shari’ar Jihar Kaduna ta kama da gobara a yau litinin 20 ga watan yuni , gobarar ta fara ne misalin karfe 2 na dare , Jaridar The Nation ta bada rahoton […]
Читать дальше...