Sanata ya soki ‘Auren Hisbah’ na gwamnatin Kano
-Wani Sanata ya soki auren zaurawa da ‘yan mata da gwamnatin Kano ke yi -‘Yan Najeriya na bukatar ayyuka ne ba matan auren ba, a cewarsa -Wasu na tambaya ko me yasa Sanatan bai ce komai ba game da gidajen sayar da jarirai a kudu? Sanata Ben Murray-Bruce dan kasuwa kuma mai kamfanin Silver Bird […]
Читать дальше...