Metuh Ya Sake Gurfana A Gaban Kotu

Jami’i mai hudda da jama’a na PDP Olisa Metuh ya sake gurfana a gaban Kotu inda hukumar EFCC ta sake kawo wasu laifuka akan shi.

Olisa Metuh

Laifukan sun hada da lalata shaidar daya ba hukumar da kuma laifin almundahanq wanda duka sun saba ma sakin layi na 327 na Peneal Code.

Alkali mai Sharia’a ya kalubalanci EFCC inda ya bayyana cewa bai kamata su kawo shi wajen shi ba bayan yana fuskantar babbar kotun Abuja.

Hukumar tayi bayani cewa laigukan sun sha banban kuma badu da alaka da wadancan wadanda duka kaima ba babbar kotun ta Abuja.
Alkalin ya umurci EFCC da ta kawo masu bada shaida guda 3 a zama na gaba inda ya daga zaman zuwa 25 ga watan Junairu

The post Metuh Ya Sake Gurfana A Gaban Kotu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте