Tuna baya: Hotunan Goodluck Jonathan yana dan Saurayi

A yau mun kawo muku da tsofaffin hotunan tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan don Hausawa sunce waiwaye adon tafiya.

Idan ba’a manta ba Goodluck Jonathan yayi bikin cikarsa shekaru 59 a jiya Lahadi 20 ga watan Nuwamba.

KU KARANTA: Yadda Jirgin kasa ya yi ajalin mutane 100 a India (Hotuna)

Wannan Hoton nasa an dauke shi ne yayin dayake yi ma kasa hidima, wato NYSC.

The post Tuna baya: Hotunan Goodluck Jonathan yana dan Saurayi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте