Wakilin pogba ya bayyana yiwuwar zuwan sa Real madrid
-Kochi da shugaban Real madrid suna zawarcin dan wasan juventus -Wakilin paul pogba ya bayyana yiwuwar tafiyar pogban -manchester united zatayi kokarin dawowa da tsohon dan wasan nata wakilin paul pogba maisuna Mino Raiola, ya tabbatar da cewar real madrid sun fara tattaunawa dashi akan kontaragin dan wasan. Manajan Real madrid ya tabbatar da bukatar […]
Читать дальше...