Jibrin ya janye karar da kai kotu akan dakatar da shi
Tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilan tarayya, Abdulmumini Jibrin Kofa ya janye karar da ya kai kotu na kalubalantar dakatad dashi da akayi daga majalisar. Jibrin dai dan majalisa ne mai wakiltar kiru/bebeji a jihar Kano,an dakatad dashi na tsawon zaman majalisa 180. KU KARANTA: An kusa fara bikin cika shekaru goma da […]
Читать дальше...