Jibrin ya janye karar da kai kotu akan dakatar da shi

Tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilan tarayya, Abdulmumini Jibrin Kofa ya janye karar da ya kai kotu na kalubalantar dakatad dashi da akayi daga majalisar.

Babban kotun tarayya

Jibrin dai dan majalisa ne mai wakiltar kiru/bebeji a jihar Kano,an dakatad dashi na tsawon zaman majalisa 180.

KU KARANTA: An kusa fara bikin cika shekaru goma da hawan Sarkin Musulmi

Daga baya jibrin ya kai kara kotu na kalubalantar dakatad da shi da akayi, amma a ranan juma’a 21 ga watan oktoba, wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karan bayan lauyan Mr Chukuma Nwachukwu,ya fada ma kotun cewa Jibrin ya janye karan.

The post Jibrin ya janye karar da kai kotu akan dakatar da shi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте